Malam Yahaya Makaho da Umar M Shariff (Official Video).
Shin kasan yadda rayuwa take? shin kasan irn yadda rayuwa takan kasance akan wasu ko sai kanka kawai? shin kasan irin yadda rayuwa kasa wasu su shiga wani hali? Don sanin Rayuwa da yadda takasance ga Malam Yahaya Makaho dama wasu kalli wannan bidiyon. kar ku manta da subscribing dan samun wasu sabbin kai tsaye.